ha_2ki_tn_l3/05/01.txt

18 lines
627 B
Plaintext

[
{
"title": "a gun shugabansa",
"body": "\"gani.\" \"Ra'ayin\" sarki yana wakiltar abin da yake tunani game da wani abu. AT: \"a cikin ra'ayin sarki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sabo da shi Yahweh yakan ba Aram nasara",
"body": "A nan \"Aram\" na nufin sojojin Aremiya. AT: \"sabo da Na'aman, Yahweh ya yi ta ba sojojin Aremiya nasara\""
},
{
"title": "Aremiyawa sun fita waje",
"body": "A nan \"Aremiyawa\" na nufin sojojin Aremiya. (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "runduna-runduna",
"body": "\"a ƙananan ƙungiya suna kai hari.\" Wannan na nufin a kai hari a ƙungiya kanana. "
}
]