ha_2ki_tn_l3/06/24.txt

42 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ben Hadad",
"body": "Sunan sarkin Aram. Ma'anar sunan sa shine \"ɗan Hadad.\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "kai hari samariya",
"body": "Sarki da sojojinsa sun kai hari Samariya. AT: \"Sun kai hari Samariya\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.\n"
},
{
"title": "ana sayar da kan jaki tsaba ",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"kan jaki ya kai\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "zinariya tamanin",
"body": "\"zinariya 80\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "kashi na huɗu na kab",
"body": "Wannan za a iya auna shi a ma'auni na zamani. AT: \"kashi huɗu na lita\" ko \"kwata ta lita\" (Duba: translate_bvolume)"
},
{
"title": "kashi na huɗu",
"body": "\"kashi 4.\" Wannan ɓangare ne na kashi huɗu na abu. (Duba: translate_fraction)"
},
{
"title": "kashin kurciya",
"body": "Kalmomin da babu za a iya ƙarawa. AT: \"kashin kurciya ana sayar dashi a\" ko \"kashin kurciya ya kai naira\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "na wucewa a katanga",
"body": "\"tafiya a saman katangan birni\""
},
{
"title": "shugabana",
"body": "Matar ta kira sarki da suna shugaba ta nuna girmamawa."
}
]