18 lines
633 B
Plaintext
18 lines
633 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "zuriya saba'in",
|
|
"body": "''zuriya 70'' (Duba: translate_numbers)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yehu ya rubuta wasiƙu ya aika da su Samariya",
|
|
"body": "Wannan yana nuna cewa Yehu ya aiki manzo don isar da haruffan. AT: \"Yehu ya rubuta wasiƙu ya aika da wani manzo don ya aika da su a\nSamariya\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "cewa, shugabanku ",
|
|
"body": "wasiƙun ya cewa \"shugabanku \""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ku ɗora shi akan gadon sarautar mahaifinsa",
|
|
"body": "Anan, zama a kan kursiyin sarki yana nufin a nada shi sarki. AT: \"ku naɗa shi sarki a matsayin mahaifinsa\" (Duba : figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |