18 lines
782 B
Plaintext
18 lines
782 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Yosiya ya fitar da...ya ƙazantar ... Ya rurrushe ",
|
||
"body": "Yosiya zai umarci ma’aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"Ya umurce su su kawo ... kuma su ƙazantar ... Ya sa su lalace\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Geba ... Biyasheba",
|
||
"body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Yoshuwa (gwamnan birnin),",
|
||
"body": "\"mai mulkin garin mai suna Yoshuwa\" ko kuma \"shugaban birni mai suna Yoshuwa.\" Wannan wanin Yoshuwa daban ne daga Yoshuwa a littafin Tsohon Alkawari na Yoshuwa."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "'yan'uwansu maza.",
|
||
"body": "A nan \"'yan'uwa\" suna nufin 'yan'uwansu firistoci waɗanda suke aiki a haikali."
|
||
}
|
||
] |