ha_2ki_tn_l3/23/03.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "zai bi Yahweh",
"body": "Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar, da kuma \"bin mutum\" wani ma'anar ne don aikata abinda wancan mutumin yayi ko yana son wasu suyi. AT: \"yin biyayya ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "dokokinsa, da ummurnansa da farillansa",
"body": "Waɗannan kalmomin duk suna da ma'ana guda ɗaya. Tare suna jaddada duk abin da Yahweh ya umarta a cikin doka. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyarsa da dukkan ransa",
"body": "Maanar kalmar “tare da dukkan zuciyarsa” na nufin “gaba ɗaya” kuma “da dukan ransa” na nufin “tare da kasancewarsa duka”. Waɗannan jumla guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. AT: \"da dukkan kasancewarsa\" ko \"da dukkan ƙarfinsa\" (Duba: figs_idiom da figs_doublet)"
},
{
"title": "da aka rubuta a wannan littafin",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"wannan littafin ya ƙunshi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "tsaya akan alƙawarin",
"body": "Wannan akrin magana tana nufin \"yi biyayya da ka'idodin alkawari.\" (Duba: figs_idiom)"
}
]