ha_2ki_tn_l3/14/13.txt

22 lines
958 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan shi ne abin da ya faru bayan sojojin Isra'ila sun ci mutanen Yahuda a\nBet Shemesh. "
},
{
"title": "Ya zo ...Ya ɗauke ",
"body": "Anan \"Ya\" yana nufin Yehoash da sojojinsa. AT: \"Yehoash tare da sojojinsa sun zo ... Sojojin Yehoash sun ɗauke\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ƙofar Ifraim ... Ƙofar Kwana",
"body": "Waɗannan sunayen ƙofofin a bangon Yerusalem. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "kamu ɗari hudu",
"body": "\"kimanin mita 180 \" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "tare da mutanen da aka ba da su jingina, sai ya koma Samariya",
"body": "Wannan yana nuna cewa Yehowash ya buƙaci ya ɗauki waɗannan masu garkuwa da mutane don hana Amaziya sake kai hari. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"su kuma suka kwashi wasu fursunoni zuwa Samariya don tabbatar da Amaziya ba zai haifar musu da wata matsala ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]