ha_2ki_tn_l3/03/09.txt

26 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "sarakunan Isra'ila da Yahuda dana Idom ",
"body": "Wannan na nufin sarakuna tare da sojojin su. AT: \"sarakunan Isra'ila da sojojinsa tafi dare da sarkin Yahuda da sojojinsa da kuma sarkin Idom da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "suka yi ta kai da kawowa",
"body": "Ma'nar mai yiwuwa sune: 1) sarakuna ba su da tabbacin inda za su je don haka sauya aikibla sau da yawa or 2) sarakuna sun san inda za su je, kuma suka tafi kusa da Mowab."
},
{
"title": "Rabin da'i'ra",
"body": "Baka ne da aka yi shi kamar rabin da'i'ra."
},
{
"title": "ba a sami ruwa ba",
"body": "Za a iya bayyana wa. AT: \"ba su sami ruwa ko kaɗan ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": " Me kenan? ko Yahweh ya tattaro sarakuna guda uku ya bashe su a hannun Mowab ne?''",
"body": "Sarki yayi amfani da wannan tambayar don jaddada yadda mummnan yanayin su yake. Za a iya wannan a matsayin sanarwa. AT: \"Shi ya duba kamar Yahweh zai ba da damar Mowab ya kama dukkan uku na mu\" (Duba: figs_rquestion) "
},
{
"title": "bashe su a hannun Mowab ne",
"body": "A nan \"Mowab\" na nufin sojojin sa. Kuma \"hannun Mowab\" na nufin ikon sojojin Mowab. AT: \"ya bashe mu a sarrafawan Mowab\" ko \"sojojin Mowab za su ci nasara akan mu\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)"
}
]