ha_2ki_tn_l3/25/18.txt

22 lines
648 B
Plaintext

[
{
"title": "Shugaban masu gadin",
"body": "irin wannan kalman an bayyana a .25:8."
},
{
"title": "Serayiya ",
"body": "wannan sunnan mutum ne .(Duba: translate_names)"
},
{
"title": "firist na biyun",
"body": "kalman na nufin Zefaniya.ma'anar kuma na iya zamma , firist da ke karkashin Serayiya \""
},
{
"title": "masu tsaron ƙofa",
"body": "fassara wannan kamar yadda yake a 7:9."
},
{
"title": "babban sojan da ke shugabancin ɗaukan sojoji aiki",
"body": "ma'anar na iya zama 1) babban sojan da ke tilastawa mutane su shiga aikin sojoji 2) shugaban mai rubuta sunayen mutane da aka dauke su a aikin soja\""
}
]