ha_2ki_tn_l3/19/32.txt

22 lines
980 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan shi ne ƙarshen saƙon da Ubangiji ya faɗa, ta bakin annabi Ishaya zuwa ga Sarki\nHezekiya. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "ko ya harba kibiya a nan ba",
"body": "\"Kibiya\" yana wakiltar duk kayan aikin yaƙi da lalata. AT: \"kuma ba wani gwagwarmaya a nan\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya gina sansani gãba da shi ba",
"body": "\"kuma ba za su ƙara gina manyan tuddai na ƙasa ba daga bangon birni don ba su damar\nkai harin a cikin birnin\""
},
{
"title": "wannan furcin Yahweh ne",
"body": "Yahweh yayi magana da kansa da sunan don ya tabbatar da gaskiyar abin da yake faɗa.\nAT: \"Wannan shi ne abin da Yahweh ya ayyana\" ko \"wannan ne abin da Ni, Yahweh, na ayyana\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "domin kaina da kuma domin bawana Dauda.\"'",
"body": "\"saboda darajar kaina da kuma saboda abin da na yi wa Sarki Dauda alkawari, wanda ya bauta mini da kyau\""
}
]