ha_2ki_tn_l3/06/30.txt

26 lines
994 B
Plaintext

[
{
"title": " ya ji maganar matar",
"body": "\"ya ji maganar da matan suka yi,\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya keta tufafinsa",
"body": "sarkin ya keta rigarsa ta waje ya nuna ɓacin ransa. AT: \"ya keta tufafinsa dan baƙin ciki\" (Duba: translate names)"
},
{
"title": " ya ji maganar wannan mata",
"body": "Yana ta tafiya akan katangar birnin lokacin da matan suka kira shi [[:en:bible:notes:2ki:06:24]]. Yanzu ya ci gaba tafiya akai."
},
{
"title": " saye da tufafin makoki a jikinsa",
"body": "Ta wuri sa kayan makoki har ma da kayansa na ciki, sarkin ya nuna cewa yana baƙin ciki da fushi. AT: \"yasa kayan makoki a cikin rigarsa ta waje, na taɓa rigarsa\" ko \"ya na sa kayan makoki a ƙasan igiyarsa domin ransa ya ɓaci\" (Duba: translate_names) "
},
{
"title": "dama Allah ya yi mini haka, har ma fiye",
"body": "Sarkin na cewa dama Allah hukunta shi ko ma ya kashe shiidan Elesha annabi bai mutu akan "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]