ha_2ki_tn_l3/10/34.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": " ashe ba a rubuta su a cikin ayukan sarakunan Isra'ila ba?",
"body": "ana iya rubuta wannan tambayar a matsayin bayyani. duba yadda za a fasara wannan kamar yadda ya ke a 1:17 AT: \"an rubuta su a cikin ayukan sarakunan Isra'ila ba\"(duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Yehu ya yi barci tare da ubanninsa, suka kuma bizne shi a Samariya",
"body": " wannan na nufin Yehu ya mutu. wannan na bayani ne da cewa an binne shi da kakaninsa. kamar yayi barchi ne da su AT: \" Yehu ya mutu , suka kuma bizne shi tare da ubanninsa a Samariya, in da aka binne kakaninsa,\" (Duba: figs_euphemism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yehoahaz",
"body": "wannan sunnan mutum ne (dub: translate_names)"
},
{
"title": "Tsawon lokacin da Yehu ya yi mulkin Isra'ila a Samariya shi ne shekaru ashirin da takwas.",
"body": "Yehu ya yi mulkin Isra'ila a Samariya shi ne shekaru ashirin da takwas"
},
{
"title": "shekaru ashirin da takwas.",
"body": "shekaru takwas** shekaru 28 (Duba: translate_numbers)"
}
]