ha_2ki_tn_l3/22/03.txt

22 lines
772 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya zamana",
"body": "idan a kwai yadda zaka fassara a kan mafarin labari sai ka yi amfani da shi ."
},
{
"title": "a shekara ta goma sha takwas",
"body": "\"sha takwas\" ya zo daidai da 18 AT: \"shekara ta 18 (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "Shafan...Azaliya... Mashullam...Hilkiya",
"body": "sunayen mazaje ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "zuwa gidan Yahweh... a cikin haikali",
"body": "\"gidan Yahweh da cikin haikali na nufin abu daya"
},
{
"title": "da aka kawo cikin gidan Yahweh, wanda masu gadin haikali suka tara ",
"body": "ana iya fadin wannan a cikin tsari mai aiki . AT: \"masu gadin haikali da suka tara ƙudade a wurin mutane da suka kawo haikalin Yahweh.(Duba: figs_activepassive)"
}
]