ha_2ki_tn_l3/17/07.txt

14 lines
454 B
Plaintext

[
{
"title": "Mãmewar ta faru ne",
"body": "Wannan na nufin kama Isra'ilawa da Asiriyawa."
},
{
"title": "hannun Fir'auna sarkin Masar",
"body": "\"Hannu\" magana ne don sarrafa, izna ko iko. AT: \"sarrafawar\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "suna tafiya cikin ayyukan al'umman ",
"body": "\"Tafiya\" magana ne ga hanyoyi ko tsarin halayen mutane da suke amfani da su a rayuwar\nsu. AT: \"yin ayyukan\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]