ha_2ki_tn_l3/02/01.txt

14 lines
536 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ya zama",
"body": "\"sai ya zama\" wannan maganar an yi amfani da shi a gabatar da tarihi na gaba a labarin. (Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "Guguwa",
"body": "ƙaƙƙarfar iska da take juyawa kusa da kusa"
},
{
"title": "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye",
"body": "\"Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye\"A nan Ilisha ya kwatanta cewa haƙiƙa Yahweh da Iliya na raye. lailai ne abinda yake cewa. Wanan wata hanya ce ta yi alkawarin rantsuwa. AT: \"na rantse maka\" (Duba: simile)"
}
]