ha_2ki_tn_l3/20/08.txt

10 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "Inuwa ta yi gaba da taki goma, ko ta yi baya da taki goma?\"",
"body": "Za'a iya bayyana asalin \"inuwar\" a sarari. AT: \"Shin kana son Yahweh ya sanya inuwa ta hanyar hasken rana ta lalacewa a matakalar zuwa gaban matakai goma ko komawa zuwa matakai goma?\" (Duba: figs_explicit)."
},
{
"title": "taku goma",
"body": "Wannan magana tana nufin “matakin Ahaz” a cikin 2 Sarakuna 20:11. Wannan wata hanya ce ta musamman da aka gina wa Sarki Ahaz a\nhanyar da matakan sa suka nuna a dai-dai lokacin da rana take haskakawa yayin da rana take haskawa. Ta wannan hanyar, staircase ɗin ya ba da labari don lokacin. "
}
]