ha_2ki_tn_l3/02/17.txt

10 lines
553 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma bayan sun matsa masa sai ya ji nauyi",
"body": "'Ya'yan annabawan suka yi ta tambayar Elisha har sai da ya yi fushi ya ce \"a'a.\" AT: \"Suka yi ta tambayar Elisha har sai da ya yi fushi ya yi musun roƙonsu, don haka\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ashe ban ce da ku kada ku je ba'?'",
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambayar don jaddada cewa ya riga ya gaya masu abin da zai faru. Za a iya wannan a matsayin sanarwa. AT: \"na gaya maku kada kuje, domin ba za ku same shi ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]