ha_2ki_tn_l3/17/16.txt

18 lines
773 B
Plaintext

[
{
"title": "Suka ƙera sifofin zubi na ƙarfe",
"body": "Sifofin zubi na ƙarfe shi ne abubuwa ne da aka sanya ta hanyar zuba baƙin ƙarfe mai\nnarkewa a cikin nau'i don yin sifa."
},
{
"title": "suka yi duba da tsubbace tsubbace",
"body": "yayi amfani da sihiri wajen faɗi abin da zai faru a gaba"
},
{
"title": "suka sayar da kansu don su yi abin da ke mugu a fuskar Yahweh",
"body": "Don \"sayar da kansu\" magana ne don aikata gaba ɗaya don yin abin da mugunta. AT: \"sun ba da kansu ga yin abin da Yahweh ya ce mugaye ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya cire su daga gabansa",
"body": "\"Wuri\" magana ne ta kasancewa daga hankalin Yahweh don haka bai daina kula da su ba.\nAT: \"cire su daga hankalin sa\" (Duba: metonymy)"
}
]