ha_2ki_tn_l3/04/25.txt

14 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "To sai ta tafi ta je wurin mutumin Allah a dutsen Karmel",
"body": "\"sai ta tafi dutsen Karmel inda Elesha, mutumin Allah ya ke\""
},
{
"title": " lokacin da mutumin Allah ya hange ta daga nesa",
"body": "\"tun tan daga ne sa, kuma Elesha ya hange ta tana zuwa\""
},
{
"title": "komai dai-dai ne ",
"body": "\"komai dai-dai ne\" ko \"i' komai dai-dai ne\" (UDB)"
}
]