ha_2ki_tn_l3/03/11.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Ko babu wani annabin Yahweh ne, da zamu tambayi Yahweh ta wurinsa?",
"body": "Yehoshafat ya yi amfani da tambayar don nuna cewa ya tabbata cewa akwai annabi a can da kuma gano inda yake. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Tabbas akwai wani annabin Yahweh a nan! Ku faɗa mini inda ya dace, saboda haka za mu iya neman Yahweh ta wurinsa.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Shafat",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "shi ne ya zuba ruwa a hannun Iliya",
"body": "Wannan maanar yana nufin cewa shi mataimakan Iliya ne. Bayanin “zuba ruwa\na hannu” kwatankwacin ɗaya daga cikin hanyoyin da ya bauta wa Iliya. AT: \"wanda ya kasance mataimaki ga Iliya\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Maganar Yahweh na tare da shi",
"body": "Wannan yana nufin cewa shi annabi ne kuma Yahweh yana faɗa masa abin da zai faɗa. AT: \"Yana magana da abin da Yahweh ya ce masa ya\nfaɗi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "suka tafi wurinsa.",
"body": "Sun tafi su ga Elisha kuma sun yi shawara da shi game da abin da ya kamata su yi. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi sarai. AT: \"ya je ya ga Elisha don tambayarsa abin da ya kamata su yi\" (Duba: figs_explicit)"
}
]