ha_2ki_tn_l3/21/07.txt

22 lines
740 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Labarin mulkin Sarki Manasse ya ci gaba."
},
{
"title": "da ya yi",
"body": "Wataƙila Manasse bai yi aikin ba. Barorin sa za su yi aikin. AT: \"da Manasse ya umarci barorinsa su yi\" (Duba : figs_metonymy)"
},
{
"title": "da zan sa sunana har abada",
"body": "in da na ke so mutane su yi mani sujada har abada (UDB) (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "fiye da al'umman da Yahweh ya hallakar a gaban mutanen Isra'ila",
"body": "\"al'umma\" a nan na nufin mutane da suka taba zamma a kasar Kan'ana kafin mutanen Isra'ila su iso kasar AT: \" fiye da al'umman da Yahweh ya hallakar a gaban mutanen Isra'ila \" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]