ha_2ki_tn_l3/15/34.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yotam ya yi abin da ke da kyau a fuskar Yahweh. ",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"abin da ke dai-dai cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ga dai-dai ne\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "ba a ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"ba wanda ya ɗauke masujadai\" ko \"Yotham ba shi da kowa ya ɗauke masujjada.\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ba a ƙwato",
"body": "Kasancewa yana wakiltar rushewa. AT: \"ba a lalata su ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Yotam ya gina ƙofarta bisa",
"body": "\"Yotam ya gina\" yana wakiltar Yotam yana sa ma'aikatansa su gina shi. AT: \"Yotam ya sa ma'aikatansa su gina ƙofar ta sama\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ba a rubuta su a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambayar don ko dai sanar da ko kuma tunatar da masu karatu\ncewa bayanin game da Yotam yana cikin wannan littafin. Duba yadda kuka fassara\nwannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT : \"An rubuta su a littafin abubuwan da sarakunan Yahuda suka yi.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]