30 lines
1.6 KiB
Plaintext
30 lines
1.6 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhimmin Bayani:",
|
|
"body": "Saurayin annabin ya ci gaba da faɗawa Yehu, wanda aka shafe shi a matsayin sarkin Isra'ila."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh ",
|
|
"body": "Anan \"jinin\" annabawan da bayin yana nufin mutuwar su. AT: \"Zan iya ɗaukar fansar mutuwar bayina annabawa da dukan bayin Yahweh\" ko \"don in azabta su saboda kisan bayina annabawa da kuma dukkan bayin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da jini",
|
|
"body": "Za'a iya samar da kalmomin da aka fahimta. Watau fassara: \"ɗauki ramako jinin\" kalmomin da babu \"ramako\" za a iya ƙara shi. AT: \"kuma ɗauki ramakon jinin\" (Duba: figs_ellipsis)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "waɗanda Yezebel ta kashe",
|
|
"body": "za mu iya cewa. AT: \"waɗanda Yezebel ta sa bayinta suka kashe\" ko \"waɗanda muturwarsu umarnine daga Yezebel\" (Duba: figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ta hannun Yezebel",
|
|
"body": "wannan na nufin Yezebel ta ba da umarni a kashe mutanen nan. AT: \"faɗi daga Yezebel\" ko \"ta umarnin Yezebel\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Domin dukkan iyalan Ahab za su lalace zan kuma datse dukkan 'ya'ya maza na zuriyar Ahab ko shi ",
|
|
"body": "A nan a ''a yanke'' na nufin a kashe. AT: \"dukkan iyalin Ahab za su lalace, zan sa dukkan 'ya'ya maza na iyalinsaa kashe su\" ko \"dukkan iyalin gidan Ahab zasu mutu, harda dukkan mazaje\" (Duba: figs_euphemism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Dukkan ɗa na miji",
|
|
"body": "wannan maganar ana amfani da ita dukkan maza, amma ya bambamta \"yaro\" a jaddada ya haɗa yara. AT: \"dukkan mazaje\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
}
|
|
] |