ha_2ki_tn_l3/15/06.txt

18 lines
937 B
Plaintext

[
{
"title": "ba an rubuta su ...Yahuda ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da masu karatu ko kuma cewa bayanin\ngame da Azariya yana cikin wannan littafin. Hakanan za'a iya bayyana wannan a cikin\ntsari mai aiki. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su ... Yahuda.\" ko \"zaku iya karanta game da su ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Azariya ya yi barci tare da kakaninsa.",
"body": "Barci yana wakiltar mutuwa. AT: \"Azariya ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi\" ko \"kamar kakanninsa, Azariya ya mutu\" Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"
},
{
"title": "suka bizne shi tare da kakaninsa",
"body": "\"iyalansa su ka bizne shi tare da kakaninsa\""
},
{
"title": "a madadinsa",
"body": "Kalmomin \"a madadinsa\" yana nufin \"a maimakon sa.\" AT: \"ya zama sarki maimakon Azariya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]