ha_2ki_tn_l3/13/03.txt

26 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Fushin Yahweh ya yi ƙuna gãba da Isra'ila",
"body": "Ana magana da fushin Yahweh da Isra'ila game kamar wuta ce mai ƙonewa. AT: \"Yahweh kuwa ya yi fushi da Isra'ila\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sai ya ci gaba da bada su ga hannun Hazayel sarkin Aram da kuma ga hannun Ben Hadad ɗan Hazayel",
"body": "Anan \"su\" yana nufin Isra'ila kuma \"hannu\" yana nufin ikon sarrafa su. AT: \"ya bar Hazayel sarkin Aram, da Ben Hadad, ɗansa, su ci nasara da Isra'ilawa sau da yawa a cikin yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya yi kira ga Yahweh",
"body": "\"ya yi addu'a ga Yahweh\""
},
{
"title": "ya ga danniyar da ake yi wa Isra'ila, yadda sarkin Aram ya ke zaluntarsu",
"body": "Waɗannan jumla guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma ana maimaita su don girmamawa. Sunan da ake nunawa \"zalunci\" yana ma'ana dai-dai da \"sarkin Aram yana zaluntar su.\" AT: \"ya ga yadda Sarkin Surm yake zaluntar Isra'ila\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "maceci",
"body": "\"wani ya cece su\""
},
{
"title": "sai suka kuɓuta daga ƙasar Aramiyawan",
"body": "Anan \"hannun\" yana nufin ikon sarrafa su. AT: \"ya ba su ikon samun 'yanci daga ikon Aram\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]