18 lines
643 B
Plaintext
18 lines
643 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ribla",
|
|
"body": "Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: translate_names)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "aka yanke masa hukunci",
|
|
"body": "\"sun yanke shawarar abin da za su yi don a hukunta shi\" "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "an yayyanka su a gabansa",
|
|
"body": "Idanun suna kwatanci ne ga dukan mutum. AT: \"sun tilasta wa sarki Zedekiya ya lura da yadda suka kashe 'ya'yansa\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ya ƙwaƙule masa idanunsa",
|
|
"body": "\"Nebukadnezzar ya buɗe idanun Zedekiya.\" Zai fi kyau a fassara don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane na iya taimaka wa Nebukadnesar yin wannan. (Duba: figs_explicit)"
|
|
}
|
|
] |