30 lines
1.7 KiB
Plaintext
30 lines
1.7 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhimmin Bayani:",
|
|
"body": "Saurayin annabin ya ci gaba da faɗawa Yehu, wanda aka shafe shi a matsayin sarkin Isra'ila."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh ",
|
|
"body": "Anan \"jinin\" annabawan da bayin yana nufin mutuwar su. AT: \"Zan iya ɗaukar fansar mutuwar bayina annabawa da dukan bayin Yahweh\" ko \"don in azabta su saboda kisan bayina annabawa da kuma dukkan bayin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da jini",
|
|
"body": "Za'a iya samar da kalmomin da aka fahimta. AT: \"ɗauki ramakon jinin\" (Duba: figs_ellipsis)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "waɗanda Yezebel ta kashe",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"wanda Yezebel ta umarci barorinta su yi kisan\" ko \"wanda Yezebel ya ba da umarnin kisansa\" (Duba: figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ta hannun Yezebel",
|
|
"body": "Wannan na nufin Yezebel ta ba da umarni a kashe mutanen nan. AT: \"faɗi daga Yezebel\" ko \"ta umarnin Yezebel\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Domin dukkan iyalan Ahab za su lalace zan kuma datse dukkan 'ya'ya maza na zuriyar Ahab ko shi ",
|
|
"body": "Anan don \"yanke\" yana nufin a kashe. AT: \"Gama dukkan gidan Ahab zai halaka, kuma zan sa a kashe kowane ɗa na cikin danginsa\" ko\nkuma \"Kowane ɗayan cikin gidan Ahab zai mutu, gami da kowane ɗa namiji\" (Duba: figs_euphemism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "dukkan ɗa namiji",
|
|
"body": "Ana amfani da wannan kalmar don nunawa ga kowane namiji, amma yana\nƙayyade \"yaro\" don jaddada cewa ya haɗa da yara. Watau fassarar: \"kowane\nnamiji\" wannan maganar ana amfani da ita dukkan maza, amma ya bambamta \"yaro\" a jaddada ya haɗa yara. AT: \"dukkan mazaje\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
}
|
|
] |