38 lines
1.2 KiB
Plaintext
38 lines
1.2 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Bidkar",
|
|
"body": "Wannan sunan na mutum ne. (Duba: translate_names)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ciro shi ka jefar da shi",
|
|
"body": "\"ciro gawarsa ya jefar\" ko \"ɗauki gawarsa ya jefar\" "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "tuna da yadda",
|
|
"body": "\"tunawa\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "bi babansa Ahab",
|
|
"body": "Wannan yana nuna cewa sun hau cikin karusar a bayan karusar Ahab. AT: \"a bayan karusar mahaifinsa Ahab\" (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yahweh ya ajeye hukuncinsa a kansa",
|
|
"body": "\"Yahweh ya faɗi wannan annabcin a kan Ahab\" "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "jinin Nabot da kuma jinin 'ya'yansa",
|
|
"body": "A nan \"jini\" na nufin \"kisan kai\" AT: \"kisan Nabot da kisan 'ya'yansa\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "zan biyaka",
|
|
"body": "Wannan yana nufin zai azabtar da Ahab kamar yadda ya cancanci masifar da ya aikata. AT: \"Zan ba ku abinda kuka cancanci muguntar da kuka yi\" (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ciro shi ka jefar da shi a filin",
|
|
"body": "\"ciro gawar Yoram ku jefar dashi a wannan filin, filin Nabot\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "domin a ciki abinda da ake zai faru",
|
|
"body": "\"domin cika annabcin da aka yi mana magana\""
|
|
}
|
|
] |