18 lines
1.2 KiB
Plaintext
18 lines
1.2 KiB
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "zai bi Yahweh",
|
||
"body": "Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar, da kuma \"bin mutum\" wani ma'anar ne don aikata abinda wancan mutumin yayi ko yana son wasu suyi. AT: \"yin biyayya ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "dokokinsa, da ummurnansa da farillansa",
|
||
"body": "Waɗannan kalmomin duk suna da ma'ana guda ɗaya. Tare suna jaddada duk abin da Yahweh ya umarta a cikin doka. (Duba: figs_doublet)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "da dukkan zuciyarsa da dukkan ransa",
|
||
"body": "Ma’anar kalmar “tare da dukkan zuciyarsa” na nufin “gaba ɗaya” kuma “da dukan ransa” na nufin “tare da kasancewarsa duka”. Waɗannan jumla guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. AT: \"da dukkan kasancewarsa\" ko \"da\ndukkan ƙarfinsa\" ( wannan magana \" da dukan zuchiyansa\" na nufin \"gaba daya\" \" da dukkan ransa \" na nufin dukan jikinsa. wadanan jumloli biyu na da ma'ana daya. AT: \" da dukkan ransa\" ko dukan karfinsa\" (Duba: figs_idiom da figs_doublet)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "da aka rubuta a wannan littafin",
|
||
"body": "ana iya fassara wannan a tsari mafi aiki. AT: da aka rubuta a littafinsa \" ko \" da ke kumshe acikin littafi nan\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
}
|
||
] |