ha_2ki_tn_l3/07/16.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "kwashe ganima",
"body": "Wannan yana nufin ɗaukar abubuwa daga sojojin da aka yi nasara. "
},
{
"title": "Domin haka aka sayar da awon alkama a shekel ɗaya da kuma awon sha'ir biyu a shekel",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Don haka mutane suka sayar da mudu na lallausan gari na shekel da mudu biyu na sha'ir a bakin shekel\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "kamar yadda maganar Yahweh ya faɗa",
"body": "Anan \"kalma\" tana wakiltar Yahweh. Fassarar ta dabam: \"kamar yadda Ubangiji ya faɗa\" A nan \"maganar\" na nufin Yahweh. AT: \"dai-dai da yadda Yahweh ya faɗa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "shugaba da ya jingina da hannunsa",
"body": "mutum mai matsayin amfani da yake mai taimakon sarki an yi maganar sa kamar mutum ne da sarkin ya jingina akansa. Duba yadda yake a 7:1 AT: \"shugaban da yake kusa da sarki\" ko \"shugaban da yake maitaimakon sarki\" (Duba: figs_metaphor)\n"
},
{
"title": "aka tattake shi",
"body": "taron mutanen na ta suari su je ga abincin a sansani sai suka kãda mutumin suka tattake shi ya mutu."
}
]