ha_2ki_tn_l3/18/19.txt

14 lines
938 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne masomin karfin halinka?",
"body": "Sarkin Asiriya (ta hanyar manzonsa Rabshake) yana so ya sa Sarki Hezekiya ya shakkar kansa da taimakon Masar. Ba ya tambayar wannan tambayar yana neman amsa. AT: \"Ba ku da dalilin yin tunanin zaku iya yin nasara da ni.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ga wa kake dogara? har da za ka tayar mani?",
"body": "Sarkin Asiriya (ta hanyar manzonsa Rabshake) yana so ya sa Sarki Hezekiya ya shakkar kansa da taimakon Masar. Ba ya tambayar wannan tambayar yana neman amsa. AT: \"Ba za ku amince da kowa ba don ya tawaye da ni.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ka dogara ga sandan tafiya na raunannan ciyayin Masar",
"body": "Sarkin Asiriya ya kwatanta Masar da sanda mai rauni; kuna tsammanin hakan zai tallafa muku lokacin da kuka jingina shi, amma maimakon haka sai ya faskara kuma ya yanke muku. AT: \"mai rauni daga Masar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]