ha_2ki_tn_l3/04/01.txt

22 lines
666 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya'yan annabawa",
"body": "wannan ba ya na nufin 'ya'yansu na cikinsu ba, amma, suma ƙungiyar annabawa ne. Duba yadda aka fassara wannan a 2:3. AT: \"annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "maigina, baranka",
"body": "\"mai gidana wanda bawanka ne\""
},
{
"title": "mai bins bashi",
"body": "mutum wanda ya ara wa mutane kuɗi"
},
{
"title": "baiwarka ba ta da komai",
"body": "Matar na nufin kanta a matsayin baiwar Elesha, domin girmamawa."
},
{
"title": " ba ta da komai a cikin gida, sai 'yar tukunya ɗaya ta mai",
"body": "abinda take da shi mai muhimmanci shi ne ɗan tulun mai. (Duba: figs_hyperbole)"
}
]