54 lines
3.0 KiB
Plaintext
54 lines
3.0 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Sai sarki ya aika manzo ya zo wurinsa,",
|
|
"body": "\"Kasancewa a gaban sarki\" yana nufin kasancewa ɗaya daga cikin bayinsa. AT: \"Sarkin Isra'ila ya aiki ɗaya daga cikin bayinsa a matsayin manzo\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "amma da manzon ya zo wurin Elisha, sai ya ce da dattawan",
|
|
"body": "Anan Elisha yana magana da dattawan tun kafin manzan sarki ya iso. AT: \"lokacin da manzon ya kusan isa, sai Elisha ya ce wa dattawan\" (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Dubi yadda wannan ɗan mai kisan kai ya aika a sare mani kai?",
|
|
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don ya jawo hankali ga manzannin da kuma zagi sarki. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Duba, wannan ɗan mai kisan kai ya aiko wani ya cire mini kai!\" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ɗan mai kisan",
|
|
"body": "Wannan yana nuna cewa sarkin Isra'ila yana da halayen mai kisan kai. AT: \"wannan mutumin da ya yi kama da mai kisan kai\" ko \"wannan mai\nkisan kai\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ya aiko",
|
|
"body": "An fahimci cewa ya aiko da mutum. AT: \"ya aika wani zuwa\" (Duba: figs_ellipsis)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "a ɗauke mani kai",
|
|
"body": "Wannan yana nufin fille kansa. AT: \"a datse kaina\" ko \"a fille kaina\" (Duba: figs_euphemism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Duba, yaushe",
|
|
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan kalma a nan don jawo hankalin dattijon game da abin da ya faɗi. AT: \"Saurari abin da nake so kuyi: yaushe\" "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kulle ƙofar a hana masa shiga",
|
|
"body": "Idan an kulle kofa ga wani yana nufin yana rufe kuma ba za su shiga ta ciki ba. AT: \"kulle ƙofar don kada ya shiga\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ashe ba ƙarar sawun mai gidansa na biye da shi ba?",
|
|
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don tabbatar wa dattawan cewa sarki ba ya zuwa kusa da shi. Wannan tambaya ana iya rubuta ta azaman bayani. AT: \"Sautin ƙafafun maigidansa yana hannun dama.\" ko kuma \"Sarki zai zo da wuri bayan ya dawo.\" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ga shi, ɗan saƙon",
|
|
"body": "Kalmar \"ga shi\" tana faɗakar da mu game da isowar manzo. "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ɗan saƙon ya sauko ya zo wurinsa",
|
|
"body": "Dan saƙon ya iso, sarki kuma kamar yadda Elisha ya faɗa zai yi. Kalmomin \"sun\nsauko gare shi\" yana nufin cewa sun isa wurin da yake. AT: \"manzo da sarki sun iso\" (Duba: figs_explicit da figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "duba wannan matsala",
|
|
"body": "\"Lallai wannan matsala.\" Kalmar \"duba\" a nan yana ƙara ƙarfafawa ga abin da ya biyo baya. Kalmomin \"wannan matsala\" tana nufin yunwar Samariya da wahala da ta haddasa. "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Don me kuma zan ƙara jiran Yahweh?\n",
|
|
"body": "Wannan sarki yayi amfani da wannan tambaya don nuna cewa bai yi imani da cewa Yahweh zai taimake su ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Don me zan ci gaba da jiran Yahweh ya taimake mu?\" ko kuma \"Ba zan ƙara jiran taimako daga wurin Yahweh ba! (Duba: figs_explicit da figs_rquestion)"
|
|
}
|
|
] |