ha_2ki_tn_l3/19/12.txt

18 lines
679 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Saƙon Senakirib ga Sarki Hezekiya ta ci gaba."
},
{
"title": "Allolin al'ummai sun kuɓutar da su ne",
"body": "Wannan tambaya ta tabbata cewa Hezekiya ya san amsar kuma yana ba da muhimmanci. AT: \"Allolin al'ummai, al'ummai sun ... lalace\" \"Gozan ... Assar\" \"hakika ba su kubutar da su ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "da ubannina",
"body": "\"sarakunan Asiriya na baya\" ko \"sojojin tsoffin sarakunan Asiriya\""
},
{
"title": "Gozan ... Haran ... Rezef ... Eden ...Tel Assar ... Hamat ... Arfad ... Sefabayim ... Ivvah",
"body": "Waɗannan duk sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
}
]