ha_2ki_tn_l3/08/05.txt

18 lines
840 B
Plaintext

[
{
"title": "komar da ran yaron da ya mutu",
"body": "\"ya sa yaron da ya mutu ya dawo da rai\""
},
{
"title": "saboda gidanta da kuma ƙasarta",
"body": "Bayan da matar ta tafi, gidan ta da dukiyoyinta an kwashe. Tana roƙon a maido mata da shi. ma'anar wannan bayanin za a iya cewa. AT: \"domin gidanta da dukiyarta a maido mata\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "game da yaronta",
"body": "Wannan na maganar labarin ɗanta yana mutuwa kuma Elisha ya ta da shi daga\nrai. Ana iya bayyana ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: \"game da abin da ya faru da ɗanta\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "dukkan girbin gonarta",
"body": "Wannan ma'anar tana nufin yawan kuɗin gonakin gonakin nata da ya cancanci yayin da ta tafi. AT: \"Duk ribar da aka samu daga girbin gonakinta\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]