ha_2ki_tn_l3/18/31.txt

10 lines
346 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku yi amana da ni ku kuma zo gare ni",
"body": "\"Ku fito daga cikin birni ku mika wuya gareni\" ko \"Ku yi yarjejeniya da ni in yi sallama, ku\nfito daga cikin birni zuwa wurina\""
},
{
"title": "Sa'an nan kowannen ku zai ci daga tasa kuringar inabi da itacen ɓaurensa ya kuma sha daga cikin randarsa.",
"body": ""
}
]