ha_2ki_tn_l3/24/03.txt

18 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": "Hakika ta bakin Yahweh ne",
"body": "wasu juyi sun ce, \"hakika saboda fushin Yahweh, \" wanda ya zama daidai da karanta asalin nassin. idan masu fassara na da wasu juyi a yaruruka daban , sai a yi amfani da abin da ake so."
},
{
"title": "ta bakin Yahweh ne",
"body": "anan \"baki \" na wakiltar umurnin Yahweh. AT: kamar yadda Yahweh ya umurta\" (duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya cire su daga fuskarsa",
"body": "\"cire su\" ko hallakar da su\""
},
{
"title": " ya cika Yerusalem da jinin adalai,",
"body": " Jinin kwatanci na mara laifi , zubda jini bayani ne na kisan mutum mara laifi. AT: \" ya kashe mutane dayawa a Yerusalem\"(duba: figs_metonymy)"
}
]