ha_2ki_tn_l3/03/24.txt

26 lines
1012 B
Plaintext

[
{
"title": "sansanin Isra'ilawa",
"body": "A nan \"Isra'ila\" na nufin sojojin Isra'ilawa kaɗai ba ga dukkan ƙasar ba. AT: \"wurin inda sojojin Isra'ila suka sa rumfunan su\" (UDB) (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Isra'ilawa suka ba su mamaki ",
"body": "A nan \"Isra'ilawa\" na nufin sojojin Isra'ila kaɗai ba wai ƙasar Isra'ila ba. AT: \"sojojin Isra'ilawa sun ji mamaki\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "tsere daga gabansu",
"body": "\"suka guda da ga garesu\" "
},
{
"title": "Kir Haresa",
"body": "Babban birnin mowab ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "da aka bari da dutsen sa dai-dai",
"body": "Katangu da gine-gine na birnin an yi su ne da duwatsu. Ma'ana wannan. AT: \"har yanzu katangarsa da gine-ginensa na nan dai-dai (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "da majajjawa",
"body": "\"majajjawa\" wani yanki ne na fatr dabbobi mai tsawowanda mutum zai iya sa dutse ko wani ƙaramin abu mai ƙarfi ya jafa shi ya yi tashi mai nisa."
}
]