ha_2ki_tn_l3/03/04.txt

10 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": " Ya ba sarkin Isra'ila raguna 100,000 da kuma fatun raguna 100,000",
"body": "Mesha ya ba sarkin Isra'ila waɗannan abubuwa domin mulkinsa ya ƙarƙashin ikon sarkin Isra'ila. ma'anar wanna zai zama. AT: \"duk shekara ana matsa masa ya ba sarkin Isra'ila raguna 100,000 da kuma fatun raguna 100,000 saboda mulkin sa na ƙarƙashin ikon sarkin Isra'ila\" (UDB) (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "shirya sojojin Isra'ila domin yaƙi.",
"body": "\"shirya sojojin Isra'ila domin yaƙi.\" A nan \"dukkan Isra'ila\" na nufin dukkan sojojin Isra'ila. AT: \"shirya sojojin Isra'ila domin yaƙi\" (Duba: figs_synecdoche) "
}
]