ha_2ki_tn_l3/24/08.txt

18 lines
703 B
Plaintext

[
{
"title": "Nehushta",
"body": "Wannan sunan na mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Elnatan",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya yi dukkan abubuwan da mahaifinsa ya yi",
"body": "Anan \"dukka\" asalinsu ne. Yana nufin yayi irin zunubin da mahaifinsa yayi. AT: \"ya aikata irin zunuban da mahaifinsa ya yi\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]