ha_2ki_tn_l3/19/27.txt

14 lines
496 B
Plaintext

[
{
"title": "tawayenka gãba da ni",
"body": "\"fushin fushi game da ni\""
},
{
"title": "taƙamarka ta kai kunuwana",
"body": "\"Kunnuwa\" magane ne don sauraro ko ji. AT: \"saboda na ji maganganunku masu girman kai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan sa ƙugiya a hancinka, da linzami a bakinka",
"body": "\"ƙugiya\" da linzami (domin takumkumi ga jaki) kalmomi ne domin sarrafawan Yahweh bisa Sennakerib. AT: \"zan bi da kai kamar dabba\"(Duba: figs_metaphor)"
}
]