ha_2ki_tn_l3/14/17.txt

18 lines
814 B
Plaintext

[
{
"title": "ba an rubota su a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa an rubuta waɗannan abubuwan. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Suka yi maƙarƙashiya gãba da Amaziya a Yerusalem",
"body": "Maƙarƙashiya shi ne rufin asiri don cutar da wani ko wani abu. AT: \"Wasu mutanen a Yerusalem sun yi wa maƙarƙashiya gaba da Amaziya\" "
},
{
"title": "Lakish",
"body": "Wannan birni ne, a kudu Yahuda. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "amma an aiko da maza su bishi har Lakish",
"body": "Mutanen da suka shirya maƙirkishiyan suka aike da waɗansu mutane don su bi Amaziya zuwa Lakish."
}
]