ha_2ki_tn_l3/05/11.txt

30 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "wanna ana amfani da shi aja hankalin wani bisa ga abinda za a faɗa a gaba. AT: \"saurara\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "sunan Yahweh",
"body": "A nan Yahweh na nufin ta wurin sunansa AT: \"Yahweh'' (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a kan wurin",
"body": "\"a kan wurin cutar\" ko \"akan kuturtata\""
},
{
"title": "Abana da na Farfar wato kogunan Damaskus, basu fi duk waɗannan ruwayen na Isra'ila tsafta ba?",
"body": "Na'aman ya yi wanna tambaya ne ya jaddada cewa Abana Farfar sun nfi rafin Yodan. za iya rubuta shi a matsayin sanar wa AT: \"Abana da Farfar rafukan rafuka, garinmu ƙasar aram sunfi duk wani rafin na Isra'ila!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Abana da Farfar",
"body": "wannan sunan rafuka ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ba zan yi wanka a cikin in warke ba?",
"body": "Na'aman ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada da ma ya yi wanka a sauran rafukan ya fi sauƙi.Ya yarda cewa wanka a cikinsu zai warkar da shi kamar yadda wanka a Yodan zai yi. AT: \"da yanzu na yi wanka a cikinsu na warke!\" ko da ya fi sauki in yi wanka a cikin su in warke!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"
},
{
"title": "ya juya cikin matuƙar hasala.",
"body": "\"ya yi fushi sosai .lokacin da ya koma\""
}
]