ha_2ki_tn_l3/19/29.txt

18 lines
710 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhinmin bayyani",
"body": "Ishaya a nan yana magana ne da sarki Hezekiya ya cigaba da afani da layi a cikin dukan rubuce rubucensa (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "girma a jeji",
"body": " \"girma a jeji ba tare da an shuka ba\""
},
{
"title": "Ragowar gidan Yahuda da suka rayu za su sake yin saiwa su yi ",
"body": "wannan misalan ya kwatanta farfadowan sauran shuki da ya haifar da sakamako . AT: 1) Ragowar gidan Yahuda da suka rayu cikin wadata 2) Ragowar gidan Yahuda da suka rayu za su sake yin saiwa su yi ya'ya \"(UDB) (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Himmar Yahweh mai runduna za ta yi haka.",
"body": "\"Himmar Yahweh zai sa haka ya faru\""
}
]