ha_2ki_tn_l3/19/05.txt

14 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "zan sa wani ruhu a cikinsa, sai ya ji wani rohoto ya koma zuwa ƙasarsa",
"body": "\"Zan sarrafa halin sarkin Asiriya, don haka idan ya sami rahoto, zai so ya koma ƙasarsu\""
},
{
"title": "I will put a spirit in him",
"body": "\"Zan rinjayi tunanin sa\" ko \"Zan sa shi yin wani ra'ayi daban.\" Anan “ruhu” mai yiwuwa yana nufin halinsa ne da tunanin sa, maimakon nuna ruhu."
},
{
"title": "Zan sa ya fãɗi ta takobi",
"body": "\"Fãɗi da takobi\" magane ne don kashe shi. AT: \"Zan sa shi ya mutu da takobi\" ko kuma \"Zan sa wasu mutane su kashe shi da takobi\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]