22 lines
889 B
Plaintext
22 lines
889 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "ya yi mana ",
|
|
"body": "\"suna shirin yi mana\" ko \"sun yi yaudarar mu\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ɗauke su da rai",
|
|
"body": "Wannan yana nufin cewa za su kama mutanen ba su kashe su ba. "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "dawakai biyar da suka rage a birnin.",
|
|
"body": "Yawancin dawakan Isra'ilawa sun mutu saboda yunwar. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: “dawakai cikin birni da suka rage da rai” (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Su kamar sauran yawan Isra'ila ne da suka ragu",
|
|
"body": "Mazajen da zasu je sansanin Aramiyawa za sun raba abubuwan dai-dai da sauran da suka rage a birni. Ta yi wu su mutu saboda yunwa, ko kuma Aramiyawa su kashe su."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "gani",
|
|
"body": "Bayani mai gamsarwa game da abin da ya ke so ya gani na iya bayyana a sarari. AT: “gani ko abin da waɗannan kutaren suka faɗi gaskiya ne” (Duba: figs_explicit)"
|
|
}
|
|
] |