ha_2ki_tn_l3/05/11.txt

34 lines
929 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "wanna ana amfani da shi aja hankalin wani bisa ga abinda za a faɗa a gaba. AT: \"saurara\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "sunan Yahweh",
"body": "A nan Yahweh na nufin ta wurin sunansa AT: \"Yahweh'' (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a kan wurin",
"body": "\"a kan wurin cutar\" ko \"akan kuturtata\""
},
{
"title": "Abana da na Farfar wato kogunan Damaskus, basu fi duk waɗannan ruwayen na Isra'ila tsafta ba?",
"body": "Na'aman ya yi wanna tambaya ne ya jaddada cewa Abana Farfar sun nfi rafin Yodan. za iya rubuta shi a matsayin sanar wa AT: \"Abana da Farfar rafukan rafuka, garinmu ƙasar aram sunfi duk wani rafin na Isra'ila!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Abana da Farfar",
"body": "wannan sunan rafuka ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]