ha_2ki_tn_l3/09/07.txt

30 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Saurayin annabin ya ci gaba da faɗawa Yehu, wanda aka shafe shi a matsayin sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh ",
"body": "Anan \"jinin\" annabawan da bayin yana nufin mutuwar su. AT: \"Zan iya ɗaukar fansar mutuwar bayina annabawa da dukan bayin Yahweh\" ko \"don in azabta su saboda kisan bayina annabawa da kuma dukkan bayin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da jini",
"body": "Za'a iya samar da kalmomin da aka fahimta. AT: \"ɗauki ramakon jinin\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "waɗanda Yezebel ta kashe",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"wanda Yezebel ta umarci barorinta su yi kisan\" ko \"wanda Yezebel ya ba da umarnin kisansa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ta hannun Yezebel",
"body": "Wannan na nufin Yezebel ta ba da umarni a kashe mutanen nan. AT: \"faɗi daga Yezebel\" ko \"ta umarnin Yezebel\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Domin dukkan iyalan Ahab za su lalace zan kuma datse dukkan 'ya'ya maza na zuriyar Ahab ko shi ",
"body": "A nan a ''a yanke'' na nufin a kashe. AT: \"dukkan iyalin Ahab za su lalace, zan sa dukkan 'ya'ya maza na iyalinsaa kashe su\" ko \"dukkan iyalin gidan Ahab zasu mutu, harda dukkan mazaje\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Dukkan ɗa na miji",
"body": "wannan maganar ana amfani da ita dukkan maza, amma ya bambamta \"yaro\" a jaddada ya haɗa yara. AT: \"dukkan mazaje\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]