ha_2ki_tn_l3/22/06.txt

18 lines
556 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhinmim bayani",
"body": "cigaba da sakon sarki Yosiya zuwa Hilkiya Baban firist"
},
{
"title": "Su bada ƙuɗi ...da aka ba su...saboda sun yi aiki da shi ",
"body": "\"su\" anan na nufin maaikata wadanda suke lura da gidan Yahweh. 22:3."
},
{
"title": "kafintoci da magina",
"body": "daya suke da ma'aikata wadanda suke lura da gidan Yahweh. 22:3. bayana kowanen su anan bisa ga aikinsa"
},
{
"title": "saboda sun yi aiki da shi cikin aminci",
"body": "saboda sun kasanche da aminci wurin amfani da ƙudin"
}
]