ha_2ki_tn_l3/17/13.txt

14 lines
451 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ya yi shaida ga Isra'ila da kuma ga Yahuda ta wurin kowanne annabi",
"body": "Yahweh ya yi magana ta bakin annabawa."
},
{
"title": "Ku juyo daga hanyoyin mugunta",
"body": "\"Ku daina aikata muguntar da kuka kasance kuna aikatawa\""
},
{
"title": "waɗanda na aiko maku ta hanun barorina annabawa",
"body": "Annabawan Yahweh ne ya aiko su don su tunatar da jama'ar Allah da umarnansu ko kuma yi musu dã'a."
}
]