ha_2ki_tn_l3/14/04.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "An ci gaba da labarin yadda Amaziya ya yi a matsayin sarkin Yahuda."
},
{
"title": "Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. An yi amfani da masujadai don bautar arna. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Amma\nbai kawar da masujadai ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "miƙa hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi",
"body": "An yi amfani da masujadai don bautar arna. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"an miƙa hadaya da ƙona turare ga gumakan arna a\nwuraren tsafin tuddai\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sa'ad da mulkinsa ya kafu sosai",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"da zarar Amaziya ya tabbatad da mulkin sarautarsa da ikon sarauta\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ya kashe barorin",
"body": "Wataƙila Amaziya ya umarci wasu mutane su kashe jami'ai. AT: \"ya sanya bayinsa su kashe ma'aikanta\" (Duba: figs_explicit)"
}
]